ha_tn/2th/01/11.md

713 B

muna kuma addu'a kullum domin ku

Bulus ya nanata yadda ya ke addu'a saboda su. AT: "mu ma muna muku addu'a a koyaushe" ko "muna cigaba da yi muku addu'a"

kiran

A nan "kira" na nufin cewa Allah ya zaɓi mutane don su zama 'ya'yansa da bayinsa, don yin shelar saƙon cetonsa ta wurin Yesu.

ya biya ku muraɗin ku na yin nagarta

"sa ku ku iya yin nagarta cikin kowace hanya da kuke so"

domin sunan Ubangijinmu Yesu ya sami ɗaukaka daga gare ku

AT: Domin ku ɗaukaka sunan Ubangijinmu Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya ɗaukaka ku

AT: "Yesu zai ɗaukaka ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

saboda alherin Allahnmu

"saboda alherin Allah"