ha_tn/2th/01/06.md

24 lines
879 B
Markdown

# Mahaɗin Zance:
Da Bulus ya cigaba, ya yi maganar cewa Allah mai adalci ne.
# Adalci ne ga Allah
"Allah ya yi daidai" ko "Allah mai adalci ne"
# ga Allah ya mayar da ƙunci ga waɗanda suke ƙuntata maku, ya kuma baku hutu
A nan "a mayar" na nufin a sa wani ya ji daidai kamar yadda ya yi wa wani. AT: "Allah ya sanya wa waɗanda suka sanya muku bala'i, bala'i, ya kuma sassauta muku" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# ba ku sauƙi
Ku na iya bayyana wa cewa Allah shine wanda ke kawo sauƙi. AT: "don Allah ya ba ku sauƙi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]])
# Mala'ikun ikonsa
"mala'ikunsa masu iko"
# A cikin wuta mai huruwa zai ɗau fansa bisa waɗanda basu san Allah ba da waɗanda
"shi zai hukunta waɗanda basu san Allah ba da wuta da kuma waɗanda" ko "Sa'an nan da wuta zai hukunta waɗanda ba su san Allah ba da waɗanda"