ha_tn/2ki/09/01.md

846 B

'ya'yan annabawa

Wannan baya nuna cewa su 'ya'yan annabawa ne, amma a'a, cewa su wani ƙungiya ne na annabawa. Duba yadda zaka fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 2: 3. AT: "ƙungiyar annabawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a hannunka

Jumlar "a hannunka" tana nufin ɗaukar kwalbar tare da shi. AT: "tare da kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ramot Giliyad

fassarar wannan sunan ɗaya ne da yadda aka fassara shi a 2 Sarakuna 8:28. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yehu ɗan Yehoshafat ɗan Nimshi,

Wannan na nufin Yehoshafat mahaifin Yehu ne kuma Nimshi mahaifin Yehoshafat. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Abokan

Wannan mutane ne da Yehu yake zama da su.

gudanar da

"je tare da shi ka" ko "tafi da shi ka"

ɗaki na ciki

"ɗakin sirri"