ha_tn/2ki/06/10.md

1.2 KiB

can game da abin da mutumin Allah ya faɗa masa

Wannan na nufin wurin da Elisha ya gaya wa sarki a 2 Sarakuna 6:8.

Ba sau ɗaya ko sau biyu ba duk lokacin da sarki zai wuce wurin yana cikin tsaro.

Elisha zai yi gargaɗi ga sarki a ina sojojin Aramiya za su kawo hari domin ya faɗakar da mutane kafin a kai harin. AT: "Elisha ya gargaɗi sarkin Isra'ila ta wannan hanyar sau da yawa kuma jama'ar Isra'ila sun sami damar zauna lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ba za ku faɗa mani wane ne daga cikinmu ya ke goyon bayan sarkin Isra'ila ba

Sarkin Aram ya ɗauka akwai wani mahaukaci a cikin sojojinsa da yake ba da labarin sarkin Isra'ila. Yayi amfani da wannan tambayar don ya gano ko wanene ma'asumi. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Ku gaya mini wanne ne ga sarkin Isra'ila!" ko kuma "ku gaya mini wanene a cikinku yake bayyana wa sarkin Isra'ila shirinmu!” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

shi na sarkin Isra'ila ne

"Kasancewa ga wani" yana nufin kasancewa da aminci ga wannan mutumin. A wannan yanayin, yana nufin cewa za su ba da bayanai don taimakawa sarkin Isra'ila. AT: "yana taimaka wa sarkin Isra'ila" ko "yana da aminci ga sarkin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)