ha_tn/2ki/06/01.md

12 lines
492 B
Markdown

# 'ya'yan annabawa
Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2 Sarakuna 2:3. AT: "ƙungiyar mazaje annabawa" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
# ka bar mu mu je Yodan
Wannan yana nufin yankin da ke gabar Kogin Yodan. AT: "bari mu tafi gefen Kogin Yodan" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# bawanka
A nan wani daga cikin 'ya'yan annabawa na nufin kansa da bawan Elisha domin girmamawa.