5 lines
395 B
Markdown
5 lines
395 B
Markdown
# Masu ba'a sukan cinna wa birni wuta
|
|
|
|
Anan kalmar "birni" tana wakiltar mutanen da suke zaune a cikin garin. Ana maganar masu
|
|
izgili da ke haifar da mutane da rikice-rikice kuma mai yiwuwa su zama masu tashin hankali ana maganarsu kamar sun ƙone garin ne. AT: "haifar da rikici ga mutanen birni" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|