ha_tn/luk/19/41.md

777 B

birnin

Wannan na nufin Urushalima.

ya yi kuka akan

Wannan kalmar "ita"na nufin brinin Urushalima, amma ya na wakilcen mutanen da ke zaune cikin brinin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Da kun san ... kawo maku salama

Yesu ya nuna bakin cikin sa da cewa mutanen Urushalima sun rasa daman zama na salama da Allah.

kai

Wannan kalmar "kai" mafuradi ne domin Yesu ya na magana da brinin. Amma idan wannan zai zama mai saɓa wa dabi'a a yaren ku za ku iya amfani da jam'i na "kai" ku nufa ga mutanen brinin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

an ɓoye su daga idanunku

"idanuwan ka" na nufin gani. AT: "ba za ka iya ganin su ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])