ha_tn/luk/19/37.md

792 B

Da ya yi kusa

" da Yesu ya yi kusa." al'majeren sa su na tafi ya da shi.

da gangaren tudun Zaitun

" daga ida hanya ya ƙasa daga tudun Zaitun"

ayukan al'ajibi da suka gani

"mayan abubuwa da suka gan Yesu ya yi"

Albarka ya tabbata ga sarki

su na fadan wannan akan Yesu.

a cikin sunar Ubangiji

A nan "suna" na nufin iko da ƙarfi.kuma Uangiji na nufin Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Salama a sama

"bari a sami salama a sama" ko "Muna so mu gan salama a sama"

daukaka a sama

"Bari a sami daukaka a sama" ko Wmuna so mu ga daukaka a sama." Wannan kalmar "a sama" na nufin sama, wada shine misalin Allah, wanda yake zaune a sama. AT: "bari kowa ya ba wa Allah daukaka wanda ya ke saman sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)