1.3 KiB
Ananan sa'adda
Wannan sashin an yi amfani da ita domin a sa alama akan sabuwar abin da ya auko. Idan yaren ku na da wata hanya na yin haka, za ku iya yin amfani da ita anan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
da ya zo kusa
Wannan kalmar "shi" na nufin Yesu. al'majeren sa su na tafiya tare da shi.
Baitfaji
Baitfaji gari ne ɗa (kuma har yanzu) a hauwan zaitun, wan da yake tsallake da kwarin kidon daga Uushalima. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
a kan tudu da a ke kira Zaitun
"tudun da ake kira hauwan Zaitun" ko "tudun ana kira dutsen itacen Zaitun"
aholaki
"karamin jaki" ko "karamin dabban hauwa"
da ba a taba hawansa ba
AT: "da ba wanda ya taba hauwansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Idan wani ya tambaye ku ... ke bukatarsa
Yesu ya gaya wa al'majeren sa yadda za su amsa tambayan da ba'a riga an tambaye su ba. koda shi ke mutanen da suke a kauyen su yi kusa su yi tambayan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)
Idan wani ya tambaye ku, Don me ku ke kwance shi?' Ku ce
Faɗan na ciki za a iya juya ta kaman ba faɗan ba na hanya kusu-kusa ba. AT: "Idan wani ya tambaye ku, Don me ku ke kwance shi, Ku ce (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])