ha_tn/1ch/21/04.md

380 B

Amma kalmar sarki ne maganar ƙarshe

Wannan na maganar umurnin sarki Dauda ya zama maganar karshe domin ba zai zake umurninshi ba bayan ya bada ita. AT: Umurnin sarki ba zai chanza ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

mutane masu zare takobi

An bayyana sojojin Isra'ila ta wurin zare takobinsu domin yaƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)