28 lines
584 B
Markdown
28 lines
584 B
Markdown
|
# suka tattaru
|
||
|
|
||
|
AT: "taron sun tattaru" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
||
|
|
||
|
# Yesu wanda ake kira Almasihu
|
||
|
|
||
|
AT: "wanda wasu mutane ke kira Almasihu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
||
|
|
||
|
# sun mika mashi Yesu
|
||
|
|
||
|
"shugabannin Yahudawa sun kawo masa Yesu." Sun yi wannan domin Bilatus ya hukunta Yesu.
|
||
|
|
||
|
# Da yake zaune
|
||
|
|
||
|
"Da Bilatus yake zaune"
|
||
|
|
||
|
# zaune a kujerar shari'a
|
||
|
|
||
|
"zaune a kujerar mai shari'a." Wannan ne wurin da mai shari'a zai zauna a yayin da ya na yanke hukunci.
|
||
|
|
||
|
# aika
|
||
|
|
||
|
" aika sako"
|
||
|
|
||
|
# na sha wahala sosai a yau
|
||
|
|
||
|
"na damu sosai yau"
|