# suka tattaru AT: "taron sun tattaru" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # Yesu wanda ake kira Almasihu AT: "wanda wasu mutane ke kira Almasihu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # sun mika mashi Yesu "shugabannin Yahudawa sun kawo masa Yesu." Sun yi wannan domin Bilatus ya hukunta Yesu. # Da yake zaune "Da Bilatus yake zaune" # zaune a kujerar shari'a "zaune a kujerar mai shari'a." Wannan ne wurin da mai shari'a zai zauna a yayin da ya na yanke hukunci. # aika " aika sako" # na sha wahala sosai a yau "na damu sosai yau"