ha_tn/mat/10/14.md

32 lines
1.1 KiB
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Ga waɗanda su ka ki ƙarbar ku ko saurara
"Idan babu mutane a cikin gidan ko birnin da za su ƙarbe ku ko saurara"
# sauraron maganarku
A nan "magana" na nufin abin da almajiran sun ce. AT: "saurare sakonku" ko "saurare abin da za ku ce" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# gari
Ku juya wannan kamar yadda kun yi a cikin 10:11.
# ku karkade kurar daga kafafunku
"ku karkade kurar kafafunku sa'adda kun tafi." Wannan alama ne cewa Allah ya ki mutanen wannan gidan ko garin. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-symaction]])
# Hakika, ina gaya maku
"Ina gaya maku gaskiyan." Wannan jumla ya kara bayani ga abin da Yesu ya faɗa a gaba.
# za a fi rangwanta wa
"azaban zai yi sauki"
# wannan kasar Saduma da Gwamrata
Wannan na nufin mutanen da suka yi zama a Saduma da Gwamrata. AT: "mutanen da sun yi zama a garurukan Saduma da Gwamrata" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# wannan birni
Wannan na nufin mutanen cikin birnin da basu ƙarbi manzanin ko ji sakonsu ba. AT: "mutanen garin da basu ƙarbe ku ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])