# Ga waɗanda su ka ki ƙarbar ku ko saurara "Idan babu mutane a cikin gidan ko birnin da za su ƙarbe ku ko saurara" # sauraron maganarku A nan "magana" na nufin abin da almajiran sun ce. AT: "saurare sakonku" ko "saurare abin da za ku ce" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # gari Ku juya wannan kamar yadda kun yi a cikin 10:11. # ku karkade kurar daga kafafunku "ku karkade kurar kafafunku sa'adda kun tafi." Wannan alama ne cewa Allah ya ki mutanen wannan gidan ko garin. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-symaction]]) # Hakika, ina gaya maku "Ina gaya maku gaskiyan." Wannan jumla ya kara bayani ga abin da Yesu ya faɗa a gaba. # za a fi rangwanta wa "azaban zai yi sauki" # wannan kasar Saduma da Gwamrata Wannan na nufin mutanen da suka yi zama a Saduma da Gwamrata. AT: "mutanen da sun yi zama a garurukan Saduma da Gwamrata" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # wannan birni Wannan na nufin mutanen cikin birnin da basu ƙarbi manzanin ko ji sakonsu ba. AT: "mutanen garin da basu ƙarbe ku ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])