28 lines
935 B
Markdown
28 lines
935 B
Markdown
|
# Duk wannan ya faru
|
||
|
|
||
|
ba mala'ikan ne ke magana ba yanzu. Matiyu ne ke bayyana muhimmancin abin the mala'ikan ya ce.
|
||
|
|
||
|
# abin da Ubangiji ya faɗa ta wurin Annabin
|
||
|
|
||
|
ana iya ambata wannan cikin sifar aiki: AT: "abin da Ubangiji ya gaya wa annabin ya rubuta a zammanin da" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
||
|
|
||
|
# annabin
|
||
|
|
||
|
Akwai annabawa da yawa. Matiyu na magana game da annabi Ishaya ne. AT: "annabi Ishaya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
||
|
|
||
|
# Ga shi ... Immanuwel
|
||
|
|
||
|
Anan Matiyu na ambata rubutun annabi Ishaya,
|
||
|
|
||
|
# Ga shi, Budurwan
|
||
|
|
||
|
kula da kyau, domin abin da zan faɗa muhimmin gaskiyane: Budurwan"
|
||
|
|
||
|
# Immanuwel
|
||
|
|
||
|
Wannan sunan namiji ne. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
|
||
|
|
||
|
# wanda ke nufin, "Allah tare da mu."
|
||
|
|
||
|
Wannan baya cikin littafin Ishaya. Matiyu ne ke bayyana ma'anar sunan "Immanuwel." ana iya fassara wannan cikin wani jimla dabam. AT: "sunan na nufin 'Allah tare da mu.'"
|