ha_tn/mat/01/18.md

28 lines
1.2 KiB
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Mahaifiyarsa, Maryamu tana tashi da Yusufu
"Mahaifiyarsa, Maryamu, za ta auri Yusufu." Iyaye su ke shirya auren 'ya'yan su. AT: "Iyayen Maryamu, Mahaifiyar Yesu, sun yi alkawarin auren ta da Yusufu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# ana tashin mahaifiyarsa, Maryamu
fassara wannan ta hanyar da zai nuna cewa ba a haifi Yesu ba a lokacin da Yusufu yake tashin Maryamu. AT: "ana tashin Maryamu, wanda za ta zama Uwar Yesu.
# kafin a dauke ta
"kafin suyi aure." wannan na iya nufin kafin Maryamu da Yusufu su san juna. AT.: "kafin su san juna" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism]])
# sai aka same ta da ciki
Ana iya bayyana wannan a sifar aiki. AT: "sai aka gane cewa za ta sami jariri" ko kuma "ya kassance cewa tana da juna biyu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# ta wurin Ruhu Mai Tsarki
ikon Ruhu Mai Tsarki ya bata daman sami jariri kafin ta kwana da namiji.
# mijinta, Yusufu
Yusufu bai aure Maryamu ba tukunna, amma a sa'ada namiji da mace sun yi alkawarin aure ga juna, Yahudawa suna ganin su miji da mata, koda yake basu zama tare. AT: " Yusufu, wanda ke tsammani auren Maryamu" ko kuma "Yusufu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# rabuwa da ita
"sokar da shirye shiryen auren su"