ha_tn/act/28/01.md

40 lines
1.3 KiB
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Mahaɗin Zance:
Bayan aukuwar haɗarin jirgin ruwar, Jama'ar da ke tsibirin Malita sun taimaka wa Bulus da kowa da kowa da ke jirgin. Suka yi zama a wurin har na wata 3.
# Muhimmin Bayani
A nan kalmar nan "mu" na nufin Bulus, marubucin, da kuma waɗanda suake tafiya tare da su, ammam ba masu karatu ba. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive]])
# Sa'adda muka sauka lafiya
AT: "Sa'adda muka iso lafiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# sai muka ji
Bulus da Luka suka ji sunan tsibirin. AT: "muka ji daga baƙin mutanen" ko kuma "muka ji daga mazaunan wurin" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive]])
# cewa sunan tsibirin Malita
Malita wata tsibiri ce da ke kudancin tsibirin Sicily a yau. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Mutanen garin
"Ainihin 'yan wurin"
# sun nuna mana alheri matuka
Ana maganar alheri kamar wani abu ne musamman da ake iya nunawa. AT: "ba ƙaramin alheri suka nuna mana ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# nuna mana alheri matuka
"nuna mana baban alheri matuka" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-litotes]])
# don sun hura wuta
"sun haɗa ƙirare da su reshe suka ƙone su"
# suka marabce mu dukka
Wannan na iya nufin 1) "suka marabci dukkan mutanen da ke jirgin ruwan" ko kuma 2) "suka marabci Bulus da dukkan abokan tafiyansa."