28 lines
935 B
Markdown
28 lines
935 B
Markdown
|
# Mahaɗin Zance:
|
||
|
|
||
|
Bulus yana gaban babban firist da kuma majalisarsa. (Dubi: [22:30])
|
||
|
|
||
|
# 'Yan'uwa
|
||
|
|
||
|
Wannan na nufin "'Yan'uwa Yahudawa"
|
||
|
|
||
|
# na yi rayuwa a gaban Allah da lamiri mai kyau har wannan ranan
|
||
|
|
||
|
"Na san cewa har wa yau na yi abinda Allah yake so in yi"
|
||
|
|
||
|
# Hannaniya
|
||
|
|
||
|
Sunan mutumin kenan. Kodashike wannan sunan daban ne da Hananiya da ke a [5:1]), da kuma wanda ke a [9:10]). (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
|
||
|
|
||
|
# munafiki
|
||
|
|
||
|
Bulus yana nuna wa Hananiya ne cewa kodashike, ya fita kamar mutumin kirki, amma yana nan cike da mugun tunani a zuciyansa. AT" ...
|
||
|
|
||
|
# Kana zama domin ka shar'anta ... gãba da sharia?''
|
||
|
|
||
|
Bulus yana amfani ne da wannan tambayan domin ya nuna munafincin Hananiya. AT: "Ka zauna a nan ka shar'anta ... gãba da shari'a." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]])
|
||
|
|
||
|
# ka umarce a buge ni
|
||
|
|
||
|
AT: "ka umarci mutane su buge ni" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|