64 lines
2.2 KiB
Markdown
64 lines
2.2 KiB
Markdown
|
# amma a kařkashin Gamaliyal aka ilimantar da ni
|
||
|
|
||
|
AT: "Amma ni dalibin malam Gamaliyal ne a nan Urushalima" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
||
|
|
||
|
# a kařkashin Gamaliyal
|
||
|
|
||
|
A nan "kařkashi" na nufin yadda mutum zai zauna yayin da yake koyo daga malami. AT: "ta wurin Gamaliyal" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
||
|
|
||
|
# Gamaliyal
|
||
|
|
||
|
Gamaliyal wani sanannen malamin dokar Yahudawa ne sosai. Duba yadda aka juya wanna a [5:34]
|
||
|
|
||
|
# An horar da ni sosai bisa ga bin hanyar dokokin iyayenmu
|
||
|
|
||
|
AT: "Ya horar da shi a hanyar da zai iya kiyaye kowane dokar kakkaninmu" ko kuma "Horaswar da na samu sun bi daki daki yadda dokokin kakkaninmu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
||
|
|
||
|
# dokokin iyayenmu
|
||
|
|
||
|
"dokokin kakkaininmu." Wato dokokin da Allah ya ba jama'ar Isra'ila ta wurin Musa.
|
||
|
|
||
|
# Ina da himma ga bin Allah
|
||
|
|
||
|
"Na miƙa kai in yi biyayya da Allah" ko kuma "Ina da marmarin yi wa Allah hidima"
|
||
|
|
||
|
# kamar yadda ku ma kuna da ita a yau
|
||
|
|
||
|
"daidai yadda kuma kuke a yau." Bulus yana ƙwatanta kansa da taron jama'ar.
|
||
|
|
||
|
# Na tsananta wa wannan Hanyan
|
||
|
|
||
|
A nan "wannan hanyan" na nufin mutanen da ke na wannan taron mutanen da ake ce da su "hanyar." AT: "Na tasananta wa mutanen da ke na wannan hanya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
||
|
|
||
|
# wannan Hanyan
|
||
|
|
||
|
Haka a ke ce da adinin Kirist ko kuma masu bi a da. Duba yadda aka juya "wannan Hanyan" a [9:2].
|
||
|
|
||
|
# har ga mutuwa
|
||
|
|
||
|
Ana iya juya kalmar nan "mutuwa" zuwa "kisa" ko kuma "mutu". AT: "kuma na nema hanyoyin kasahe shi su" ko kuma "har ma na sa suka mutu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns]])
|
||
|
|
||
|
# na ɗaure maza da mata sa'annan na jefa su cikin gidan yari
|
||
|
|
||
|
"ina ɗaure mutane maza da mata ina sa su a kurkuku"
|
||
|
|
||
|
# za su iya ba da shaida
|
||
|
|
||
|
"za su iya shaida" ko kuma "za su iya faɗa maku"
|
||
|
|
||
|
# na karɓi izini daga wurinsu
|
||
|
|
||
|
babbar firist da dattawa sun bani wasiku"
|
||
|
|
||
|
# domin 'yan'uwa da ke a Dimashƙu
|
||
|
|
||
|
Ana "'yan'uwa" na nufin "'yan'uwa Yahudawa."
|
||
|
|
||
|
# in ɗaure mabiyan Hanyan nan, in kawo su Urushalima domin a hukunta su
|
||
|
|
||
|
Sun bani umarni na ɗaura da sarkoki waɗanda ke 'yan hanya in mayar da su Urushalima"
|
||
|
|
||
|
# domin a hukunta su
|
||
|
|
||
|
AT: "domin su karɓi hukuncinsu" ko kuma "domin hukumar Yahudawa su hukunta su" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|