# amma a kařkashin Gamaliyal aka ilimantar da ni AT: "Amma ni dalibin malam Gamaliyal ne a nan Urushalima" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # a kařkashin Gamaliyal A nan "kařkashi" na nufin yadda mutum zai zauna yayin da yake koyo daga malami. AT: "ta wurin Gamaliyal" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # Gamaliyal Gamaliyal wani sanannen malamin dokar Yahudawa ne sosai. Duba yadda aka juya wanna a [5:34] # An horar da ni sosai bisa ga bin hanyar dokokin iyayenmu AT: "Ya horar da shi a hanyar da zai iya kiyaye kowane dokar kakkaninmu" ko kuma "Horaswar da na samu sun bi daki daki yadda dokokin kakkaninmu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # dokokin iyayenmu "dokokin kakkaininmu." Wato dokokin da Allah ya ba jama'ar Isra'ila ta wurin Musa. # Ina da himma ga bin Allah "Na miƙa kai in yi biyayya da Allah" ko kuma "Ina da marmarin yi wa Allah hidima" # kamar yadda ku ma kuna da ita a yau "daidai yadda kuma kuke a yau." Bulus yana ƙwatanta kansa da taron jama'ar. # Na tsananta wa wannan Hanyan A nan "wannan hanyan" na nufin mutanen da ke na wannan taron mutanen da ake ce da su "hanyar." AT: "Na tasananta wa mutanen da ke na wannan hanya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # wannan Hanyan Haka a ke ce da adinin Kirist ko kuma masu bi a da. Duba yadda aka juya "wannan Hanyan" a [9:2]. # har ga mutuwa Ana iya juya kalmar nan "mutuwa" zuwa "kisa" ko kuma "mutu". AT: "kuma na nema hanyoyin kasahe shi su" ko kuma "har ma na sa suka mutu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns]]) # na ɗaure maza da mata sa'annan na jefa su cikin gidan yari "ina ɗaure mutane maza da mata ina sa su a kurkuku" # za su iya ba da shaida "za su iya shaida" ko kuma "za su iya faɗa maku" # na karɓi izini daga wurinsu babbar firist da dattawa sun bani wasiku" # domin 'yan'uwa da ke a Dimashƙu Ana "'yan'uwa" na nufin "'yan'uwa Yahudawa." # in ɗaure mabiyan Hanyan nan, in kawo su Urushalima domin a hukunta su Sun bani umarni na ɗaura da sarkoki waɗanda ke 'yan hanya in mayar da su Urushalima" # domin a hukunta su AT: "domin su karɓi hukuncinsu" ko kuma "domin hukumar Yahudawa su hukunta su" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])