ha_tn/act/16/14.md

36 lines
1.5 KiB
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Wata mace mai suna Lidiya
A nan "wata mace" na gabatar mana da wata sabuwar mutum kenan a wannan labarin. AT: "Akwai waa mace mai suna Lydia" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/writing-participants]])
# mai sayar da launin jar
A nan "tufafi" ne aka fahimta. AT: "'yar kasuwa ce mai sayar da tufafi masu jan launi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]])
# Tiyatira
Wato sunar garin kenan. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# wa Allah ibada
Mai yi wa Allah ibada shi ne ba Al'ummi da ke yabon Allah, yana kuma binsa, amma baya biyayya da dukkan dokokin Yahudawa.
# Ubangiji ya buɗe zuciyarta, tă mai da hankali
Wato Allah ya sa ta gaskanta da sakon kenan. AT: "Ubangiji ya sa ta ta saurara da kyau ta kuma ba da gaskiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# buɗe zuciyarta
A nan "zuciya" na nufin hankalin mutum. Kuma marubucin wannan wasika na maganar "zuciya" da "hankali" kamar wata akwati ne da mutum ke iya buɗe wa idan anyi shirin cika ta da abubuwa. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# ga maganar da Bulus ke faɗi
AT: "maganar da Bulus yayi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Sa'anda da aka yi mata Baftisma
AT: Da aka yi wa Lidiya da mutanen gidanta baftisma" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# gidanta
A nan "gida" na nufin mutanen da ke zama a gidanta. AT: "mutanen gidanta" ko kuma " 'iyalin ta da ma'aikatan gidanta" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])