22 lines
858 B
Markdown
22 lines
858 B
Markdown
|
# Muhimmin Bayani:
|
||
|
|
||
|
Saurayin annabin ya ci gaba da faɗa wa Yehu maganar Yahweh wanda ya naɗa ya
|
||
|
zama sarkin Isra'ila.
|
||
|
|
||
|
# Zan mayar da gidan Ahab kamar
|
||
|
|
||
|
Wannan yana nufin cewa Allah zai hallakar da Ahab da iyalinsa kamar yadda ya hallaka Yeroboam da Ba'asha da danginsu. AT: "Zan kawar da gidan Ahab kamar yadda na kawar" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
||
|
|
||
|
# gidan
|
||
|
|
||
|
Ana amfani da wannan kalmar a cikin wannan ayar sau uku. Kowane lokaci, kalmar "gidan" tana nufin "dangi" mutumin da aka ƙayyade. AT:
|
||
|
"iyalin" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
||
|
|
||
|
# Nabat ... Ahija
|
||
|
|
||
|
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
|
||
|
|
||
|
# Karnuka kuma za su ci naman Yezebel
|
||
|
|
||
|
Wannan na nufin karnuka za su ci gawar Yezebel. AT: "karnuku za su ci gawar Yezebel" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|