[
{
"title": "Da menene Dauda yake so Yahweh ya zargi maƙiyansa?",
"body": "Yana so Yahweh ya zarge su da aikata zunubi a kan zunubi."
}
]