[
{
"title": "Don me marubuci yana duban maciya amana da ƙyama?",
"body": "Yana duban maciya amana da ƙyama domin ba su biyayya da maganar Yahweh."
}
]