[
{
"title": "Mene ne marubuci ya roka Yahweh ya yi sa'ad da marubuci ya makuwa kamar ɓatacciyar tunkiya?",
"body": "Ya roki Yahweh ya nemi bawansa, gama shi bai manta da dokokin Yahweh."
}
]