[
{
"title": "Don me marubuci ya yi biyayya da umarnin Yahweh da kuma dokokin tabbatattu?",
"body": "Yana biyayya da umarnin Yahweh da kuma dokokin Yahweh tabbatattu domin Yahweh yana sane da duk abin da yake yi."
}
]