[
{
"title": "Cikin wane hanya Yahweh ya bada dokokin na alƙawarinsa?",
"body": "Yahweh ya bada dokokin alƙawarinsa masu adalci kuma amintattu."
}
]