[
{
"title": "Don mene ne marubuci ya adana maganar Yahweh cikin zuciyansa?",
"body": "Ya adana maganar Yahweh cikin zuciyansa domin kada ya yi masa zunubi."
}
]