10 lines
434 B
Plaintext
10 lines
434 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Yaya Dauda yake kamanta abokan gaban shi?",
|
|
"body": "Dauda yana kamanta abokan gabansa a matsayin wanda babu gaskiya a bakinsu, cikinsu mugunta ne, makogwaronsu kamar budadden kabari kuma sai lallaba a kan harshesu."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda yake rokan Allah yayi wa abokan gabansa sabili da yawan zunubansu a gaban Allah?",
|
|
"body": "Dauda na rokan Allah ya bayyana cewa abokan gabansa masu laifi ne."
|
|
}
|
|
] |