10 lines
361 B
Plaintext
10 lines
361 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Don mene ne karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?",
|
|
"body": "Karfin sa ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace domin zunubi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ta yaya mutane sun amsa wa yanayin Dauda?",
|
|
"body": "Mutane sunyi banza da shi, makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi."
|
|
}
|
|
] |