|
[
|
|
{
|
|
"title": "Wane ne wannan mai albarka?",
|
|
"body": "Mai albarka ne wanda mataimakinsa Allahn Yakubu ne, wanda begensa na cikin Yahweh Allahnsa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne Yahweh ya yi?",
|
|
"body": "Yahweh ne yayi sama da ƙasa, da teku, da dukkan abubuwan dake cikinsu."
|
|
}
|
|
] |