|
[
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne Yahweh ya yi wa Dauda sa'ad da ya kira gare shi?",
|
|
"body": "Yahweh ya amsa masa, kuma ya ƙarfafa shi kuma ya bashi karfin zuciya."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne sarakunan duniya zasu yi?",
|
|
"body": "Zasu mika godiyan su domin maganganun Yahweh."
|
|
}
|
|
] |