10 lines
383 B
Plaintext
10 lines
383 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Mene alƙawarin da marubuci ya ce Allah yana tunawa a cikin ransa?",
|
|
"body": "Allah yana tunawa a cikin ransa alƙawrin da yayi da Ibrahim da kuma rantsuwarsa ga Ishaku."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne madawwamin alƙawari da Yahweh yayi da Isra'ila?",
|
|
"body": "Yahweh yayi madawwamin alƙawari da Isra'ila ya basu kasar Kan'ana a matsayin kasansu na gãdonsu."
|
|
}
|
|
] |