|
[
|
|
{
|
|
"title": "Ga wane aiki na wulaƙantattu Yahweh zai amsa?",
|
|
"body": "Yahweh zai amsa addu'ar wulaƙantattun."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yaya marubuci ya nuna yanda nisa gaban da yabon Yahweh zai cigaba?",
|
|
"body": "Ya rubuto cewa mutanen da ba'a haifa ba tukuna zasu yabi Yahweh."
|
|
}
|
|
] |