ha_psa_tq_l2/81/15.txt

10 lines
286 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin yake so ya faru da waɗanda sun ƙi Yahweh?",
"body": "Yana so su ƙasƙanta har abada."
},
{
"title": "Menene Yahweh yace zai yi Isra'ila?",
"body": "Yahweh zai ciyar da su da alkama mai kyau kuma ya ƙosarda su da zuma daga cikin dutse."
}
]