[
{
"title": "Mene ne aiki da Yahweh ya yi ya nuna girmansa?",
"body": "Yakan kawo gizagizai, ya sa walƙiya da ruwan sama su taho tare, ya kuma fito da iska daga rumbunsa."
}
]