10 lines
477 B
Plaintext
10 lines
477 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta waɗanda ke tsaye ƙassa da sama?",
|
|
"body": "Ba shakka mutanen da basu da matsayi ba komai bane, waɗanda ke da matsayin kuma ƙarya ne. Idan a ka auna su a ma'auni ba su da nauyi, inda za a haɗa su a auna ba su da nauyin komai."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "A kan mene ne Dauda yace mutane kada su sa zuciyarsu?",
|
|
"body": "Yace kada ku dogara ga aikin zalunci ko ƙwace, kada ku sa begenku ga dukiyar wofi, gama ba su da amfanin komai."
|
|
}
|
|
] |