|
[
|
|
{
|
|
"title": "Yaya nisa alƙawarin Yahweh mai aminci yake dade?",
|
|
"body": "Alƙawarin Yahweh mai aminci yana nan har abada abadin ne ga masu girmama shi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ina ne Yahweh ya kafa kursiyinsa?",
|
|
"body": "Yahweh ya kafa kursiyinsa a sammai."
|
|
}
|
|
] |