[
{
"title": "Har zuwa yaushe ne Dauda yace mutane zasu albarkaci Yahweh?",
"body": "Ya ce zasu albarkaci Yahweh yanzu da har abada abadin."
}
]