[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya alƙawarta a maganarsa zai yi?",
"body": "Yahweh ya alƙawarta a maganarsa ya taimake marubuci sa'ad da rokonsa ya zo gaba Yahweh."
}
]