[
{
"title": "Don me marubuci ya roka Yahweh ya fanshe shi daga mutane masu zalunci?",
"body": "Ya roka Yahweh ya fanshe shi domon ya lura da umarnin Yahweh."
}
]