[
{
"title": "Mene ne buɗewar maganar Yahweh na badawa?",
"body": "Buɗewar maganar Yahweh tana bada haske, kuma tana bada ganewa ga wanda ba koyayye ba."
}
]