[
{
"title": "Mene ne Allah ya rantse zai yi sa'ad da ya ɗaga hannunsa?",
"body": "Allah ya rantse masu cewa zai barsu su mutu a hamada, zai kuma warwatsa zuriyarsu cikin al'ummai."
}
]