6 lines
303 B
Plaintext
6 lines
303 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Don me ya kammata kowa ya bayyana ɖaukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki a cikin al'ummai?",
|
|
"body": "Ya kammata kowa ya yi bayyana ɖaukakar Yahweh da ayyukansa na ban mamaki domin Yahweh mai girma, kuma ya isa yabo sosai, kuma a ji tsoron sa fiye da dukkan sauran alloli."
|
|
}
|
|
] |