[
{
"title": "Ta yaya marubuci ya ce matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta?",
"body": "Matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta ta wurin kiyaye maganar Yahweh."
}
]