18 lines
580 B
Plaintext
18 lines
580 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Yaya ya kamata al'ummai su amsa ga mulkin Yahweh?",
|
|
"body": "Ya kamata al'ummai suyi rawar jiki cinkin amsa mulkin Yahweh."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Don me duniya ta girgiza?",
|
|
"body": "Duniya ta girgiza domin Yahweh yana zaune kan kursiyi sama da kerubim."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Don me an ɖaukakar Yahweh fiye da dukkan al'ummai? ",
|
|
"body": "An ɖaukaka Yahweh doming shi mai girma ne a Sihiyona."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Me ya kamata al'ummai su yabi girman Yahweh da sunansa mai jamali?",
|
|
"body": "Ya kamata al'ummai su yabi sunan Yahweh domin yana da tsarki."
|
|
}
|
|
] |