[
{
"title": "Ina ne za a kai yär sarki?",
"body": "Za a kaita wurin sarki cikin kyawawan tufafi"
},
"title": "Ta yaya da kuma ina za a zagoranci budurwai?",
"body": "Za a jagorance su da murna da farinciki; za su shiga cikin fadar sarki."
}
]