[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh kada ya yi cikin fushinsa?",
"body": "Ya roƙi Yahweh kada ya tsauta masa cikin fushinka, ko ya hukunta shi cikin fushinsa."
}
]