[
{
"title": "Mene ne zai faru da abokan gäban Yahweh?",
"body": "Abokan gäbansa Yahweh za su zama kamar darajar ciyawa wadda za a cinye su su ɓace kamar hayaƙi."
}
]