[
{
"title": "Mene ne Dauda yake so Yahweh yayi tunda ya gan matsalolin Dauda?",
"body": "Baya son Yahweh yayi shuru, kar yayi nesa, kuma ya tashi kuma ya farka ka kare shi."
}
]